1 Ubangiji sarki ne!Yana saye da ɗaukaka, suturarsa ƙarfi ne.Hakika duniya ta kahu sosai a inda take,Ba kuwa za ta jijjigu ba.
Karanta cikakken babi Zab 93
gani Zab 93:1 a cikin mahallin