Zab 98:1 HAU

1 Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji,Gama ya aikata ayyuka masu banmamaki!Ta wurin ikonsa, da ƙarfinsa mai tsarki ya yi nasara.

Karanta cikakken babi Zab 98

gani Zab 98:1 a cikin mahallin