Zab 98:4 HAU

4 Ku raira waƙa ta farin ciki ga Ubangiji.Dukanku waɗanda suke a duniya,Ku yabe shi da waƙoƙi, kuna ta da murya da ƙarfi,Saboda farin ciki!

Karanta cikakken babi Zab 98

gani Zab 98:4 a cikin mahallin