Zab 106:7 HAU

7 Kakanninmu a MasarBa su fahimci ayyukan Allah masu banmamaki ba,Sau da yawa sukan manta da irin ƙaunar da ya nuna musu,Suka tayar wa Mai Iko Dukka a Bahar Maliya.

Karanta cikakken babi Zab 106

gani Zab 106:7 a cikin mahallin