Zab 112:1 HAU

1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji!Mai farin ciki ne mutumin da yake tsoron Ubangiji,Mai farin ciki ne shi wanda yake jin daɗin yin biyayya da umarnansa.

Karanta cikakken babi Zab 112

gani Zab 112:1 a cikin mahallin