Zab 111:10 HAU

10 Hanyar samun hikima, ita ce tsoron Ubangiji,Yakan ba da kyakkyawar ganewaGa dukan waɗanda suke bin umarnansa,Sai ku yabe shi har abada!

Karanta cikakken babi Zab 111

gani Zab 111:10 a cikin mahallin