Zab 132:11 HAU

11 Ka yi wa Dawuda muhimmin alkawari,Ba kuwa za ka ta da alkawarin ba.Ka ce, “Za naɗa ɗaya daga cikin 'ya'yanka maza yă zama sarki,Zai yi mulki a bayanka.

Karanta cikakken babi Zab 132

gani Zab 132:11 a cikin mahallin