3 Kamar raɓa a bisa Dutsen Harmon,Wadda take zubowa a bisa tuddan Sihiyona.A can ne Ubangiji ya alkawarta albarkarsa,Rai na har abada.
Karanta cikakken babi Zab 133
gani Zab 133:3 a cikin mahallin