Zab 134:1 HAU

1 Ku zo mu yabi Ubangiji,Dukanku bayinsa,Dukanku waɗanda kuke yi masa hidima,A cikin Haikalinsa da dare.

Karanta cikakken babi Zab 134

gani Zab 134:1 a cikin mahallin