Zab 14:7 HAU

7 Ina addu'a matuƙa domin ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona!Sa'ad da Ubangiji ya sāke arzuta jama'arsa,Zuriyar Yakubu za su yi farin ciki,Jama'ar Isra'ila za su yi murna.

Karanta cikakken babi Zab 14

gani Zab 14:7 a cikin mahallin