Zab 148:13 HAU

13 Bari dukansu su yabi sunan Ubangiji,Sunansa ya fi dukan sauran sunaye girma,Ɗaukakarsa kuwa tana bisa duniya da samaniya!

Karanta cikakken babi Zab 148

gani Zab 148:13 a cikin mahallin