Zab 148:14 HAU

14 Ya sa al'ummarsa ta yi ƙarfi,Domin dukan jama'arsa su yabe shiJama'arsa Isra'ila, wadda yake ƙauna ƙwarai!Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 148

gani Zab 148:14 a cikin mahallin