Zab 19:9 HAU

9 Daidai ne a bauta wa Ubangiji,A ci gaba da yi har abada.Duk abin da Ubangiji ya hukunta daidai ne,A kullum hukuntan Ubangiji daidai suke.

Karanta cikakken babi Zab 19

gani Zab 19:9 a cikin mahallin