Zab 19:8 HAU

8 Ka'idodin Ubangiji daidai suke,Waɗanda suke biyayya da su sun ji daɗi.Umarnan Ubangiji daidai suke,Sukan ba da fahimi ga zuciya.

Karanta cikakken babi Zab 19

gani Zab 19:8 a cikin mahallin