Zab 19:7 HAU

7 Dokar Ubangiji cikakkiya ce,Tana wartsakar da rai.Umarnan Ubangiji abin dogara ne,Sukan ba da hikima ga wanda ba shi da ita.

Karanta cikakken babi Zab 19

gani Zab 19:7 a cikin mahallin