Zab 19:6 HAU

6 Takan fara daga wannan ƙarshen sararin sama, ta kewaye zuwa wancan.Ba abin da zai iya ɓuya daga zafinta.

Karanta cikakken babi Zab 19

gani Zab 19:6 a cikin mahallin