6 Ya Ubangiji, na wanke hannuwanaDon in nuna ba ni da laifi,Da ibada nakan taka, ina kewaya bagadenka.
Karanta cikakken babi Zab 26
gani Zab 26:6 a cikin mahallin