Zab 30:4 HAU

4 Ku raira yabo ga Ubangiji,Ku amintattun jama'arsa!Ku tuna da abin da Mai Tsarki ya aikata,Ku yi masa godiya!

Karanta cikakken babi Zab 30

gani Zab 30:4 a cikin mahallin