Zab 30:5 HAU

5 Fushinsa ba ya daɗewa,Alherinsa kuwa har matuƙa ne.Mai yiwuwa ne yă zama ana kuka da dare,Amma a yi murna da safe.

Karanta cikakken babi Zab 30

gani Zab 30:5 a cikin mahallin