Zab 35:19 HAU

19 Kada ka bar maƙiyana, maƙaryatan nan, su ga fāɗuwata!Kada ka bar waɗanda suke ƙina ba dalili,Su ƙyaface ni, su yi murna saboda baƙin cikina!

Karanta cikakken babi Zab 35

gani Zab 35:19 a cikin mahallin