Zab 36:6 HAU

6 Adalcinka kafaffe ne,Kamar manyan duwatsu.Hukuntanka kamar teku mai zurfi suke.Ya Ubangiji, kai kake lura da mutane da dabbobi.

Karanta cikakken babi Zab 36

gani Zab 36:6 a cikin mahallin