Zab 37:28 HAU

28 Gama Ubangiji yana ƙaunar abin da yake daidai,Ba ya rabuwa da amintattun jama'arsa,Yana kiyaye su koyaushe,Amma za a kori zuriyar mugaye.

Karanta cikakken babi Zab 37

gani Zab 37:28 a cikin mahallin