Zab 40:16 HAU

16 Ka sa dukan waɗanda suke zuwa gare kaSu yi murna, su yi farin ciki!Ka sa waɗanda suke ƙaunar cetonkaKullayaumi su ce, “Allah da girma yake!”

Karanta cikakken babi Zab 40

gani Zab 40:16 a cikin mahallin