Zab 40:17 HAU

17 Ba ni da ƙarfi, ba mataimaki,Ya Allah, ka zo wurina da hanzari.Kai ne mataimakina da Mai Cetona,Kada ka yi jinkiri, ya Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 40

gani Zab 40:17 a cikin mahallin