Zab 41:6 HAU

6 Masu zuwa su gaishe ni ba da zuciya ɗaya suke zuwa ba,Sukan tattara duk mugun labari a kainaSa'an nan su je su yi ta bazawa ko'ina.

Karanta cikakken babi Zab 41

gani Zab 41:6 a cikin mahallin