Zab 42:5 HAU

5 Me ya sa nake baƙin ciki haka?Me ya sa nake damuwa ƙwarai?Zan dogara ga Allah,Zan sāke yin yabonsa,Mai Cetona, Allahna.

Karanta cikakken babi Zab 42

gani Zab 42:5 a cikin mahallin