Zab 42:4 HAU

4 Zuciyata takan ɓaci in na tuna da abin da ya wuce,Sa'ad da nakan tafi tare da taron jama'a zuwa Haikalin Allah,Ina bishe su a jere.Taron jama'a masu farin ciki, suna raira waƙa,Suna ta da murya, suna yabon Allah.

Karanta cikakken babi Zab 42

gani Zab 42:4 a cikin mahallin