Zab 43:3 HAU

3 Ka aiko da haskenka, da gaskiyarka,Bari su bishe ni,Su kawo ni Sihiyona, tsattsarkan tudunka,Su kawo ni Haikalinka, inda zatinka yake!

Karanta cikakken babi Zab 43

gani Zab 43:3 a cikin mahallin