Zab 43:4 HAU

4 Sa'an nan zan tafi wurin bagadenka, ya Allah,Zuwa gare ka, kai wanda kake sa ni in yi murna da farin ciki,In raira waƙar yabo a gare ka da garayata,Ya Allah, Allahna!

Karanta cikakken babi Zab 43

gani Zab 43:4 a cikin mahallin