Zab 48:1 HAU

1 Ubangiji mai girma ne,Dole kuwa a yabe shi da girmamawa a birnin Allahnmu,A kan tsattsarkan dutsensa.

Karanta cikakken babi Zab 48

gani Zab 48:1 a cikin mahallin