Zab 48:2 HAU

2 Dutsen Sihiyona, dutse mai tsawo,Mai kyan gani ne na Allah,Birnin babban Sarki.Yakan kawo farin ciki ga dukan duniya!

Karanta cikakken babi Zab 48

gani Zab 48:2 a cikin mahallin