Zab 5:10 HAU

10 Ka kāshe su, ka hukunta su, ya AllahKa watsar da mugayen shirye-shiryensu,Ka kore su daga gabanka sabili da yawan zunubansu,Da kuma tayarwar da suke yi maka.

Karanta cikakken babi Zab 5

gani Zab 5:10 a cikin mahallin