Zab 5:9 HAU

9 Abin da maƙiyana ke faɗa,Ba abin da za a yarda da shi ba ne,Su dai, so suke su hallakar kawai,Bakinsu kamar buɗaɗɗen kabari yake,Maganganunsu kuwa suna da taushi da kuma yaudara.

Karanta cikakken babi Zab 5

gani Zab 5:9 a cikin mahallin