8 Ina da abokan gāba da yawa, ya Ubangiji,Ka bi da ni in aikata nufinka,Ka kuma fayyace mini hanyarka domin in bi ta!
Karanta cikakken babi Zab 5
gani Zab 5:8 a cikin mahallin