Zab 5:3 HAU

3 A gare ka zan yi addu'a, ya Ubangiji,Da safe za ka ji muryata,Da hantsi zan yi addu'ata,In kuma jira amsa.

Karanta cikakken babi Zab 5

gani Zab 5:3 a cikin mahallin