Zab 52:8 HAU

8 Amma ni, kamar itacen zaitun nake, wanda yake girma kusa da Haikalin Allah,Ina dogara ga madawwamiyar ƙaunarsa har abada abadin.

Karanta cikakken babi Zab 52

gani Zab 52:8 a cikin mahallin