Zab 52:9 HAU

9 Zan gode maka, ya Ubangiji,Saboda abin da ka aikata.Zan dogara gare ka,Sa'ad da nake sujada tare da jama'arka,Domin kai mai alheri ne.

Karanta cikakken babi Zab 52

gani Zab 52:9 a cikin mahallin