Zab 53:1 HAU

1 Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah.”Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.

Karanta cikakken babi Zab 53

gani Zab 53:1 a cikin mahallin