Zab 53:4 HAU

4 Allah ya ce, “Ashe, ba su sani ba?Ashe, mugayen nan jahilai ne?Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke rayuwa,Ba sa yin addu'a gare ni.”

Karanta cikakken babi Zab 53

gani Zab 53:4 a cikin mahallin