5 Amma sa'an nan za su firgita ƙwarai,Irin yadda ba su taɓa yi ba,Gama Allah ya warwatsa ƙasusuwan maƙiyanka.Ya kore su sarai, saboda ya ƙi su.
Karanta cikakken babi Zab 53
gani Zab 53:5 a cikin mahallin