Zab 55:19 HAU

19 Allah, shi wanda yake mulki tun fil azal,Zai ji ni, zai kore su.Ba abin da suka iya yi a kai,Domin ba su tsoron Allah.

Karanta cikakken babi Zab 55

gani Zab 55:19 a cikin mahallin