Zab 56:13 HAU

13 Domin ka cece ni daga mutuwa,Ka hana a ci nasara a kaina.Saboda haka a gaban Allah nake tafiyaA hasken da yake haskaka wa masu rai.

Karanta cikakken babi Zab 56

gani Zab 56:13 a cikin mahallin