Zab 57:4 HAU

4 Raina yana tsakiyar zakoki,Na kwanta a tsakiyar waɗanda suka yi niyyar cinye mutane.Haƙoransu kamar māsu da kibau suke,Harsunansu masu kaifi ne kamar takobi.

Karanta cikakken babi Zab 57

gani Zab 57:4 a cikin mahallin