Zab 59:4 HAU

4 Ba domin na yi wani laifi ba, ya Ubangiji,Har da suka gaggauta gāba da ni.Kai da kanka ka gani, ya Allah na Isra'ila!Ka tashi ka taimake ni.

Karanta cikakken babi Zab 59

gani Zab 59:4 a cikin mahallin