Zab 59:5 HAU

5 Ka tashi, ya Ubangiji, Allah Maɗaukaki, ka taimake ni,Ka tashi ka hukunta al'ummai,Kada ka yi wa waɗannan mugaye, maciya amana, jinƙai!

Karanta cikakken babi Zab 59

gani Zab 59:5 a cikin mahallin