Zab 62:10 HAU

10 Kada ku dogara da aikin kama-karya.Kada ku sa zuciya za ku ci ribar kome ta wurin fashi.In kuwa dukiyarku ta ƙaru,Kada ku dogara gare ta.

Karanta cikakken babi Zab 62

gani Zab 62:10 a cikin mahallin