Zab 62:9 HAU

9 Talakawa kamar shaƙar numfashi suke,Manyan mutane, su ma haka suke marasa amfani.Ko an auna su a ma'auni, sam ba su da nauyin kome,Sun fi numfashi shakaf.

Karanta cikakken babi Zab 62

gani Zab 62:9 a cikin mahallin