Zab 64:10 HAU

10 Dukan masu adalci za su yi murna,Saboda abin da Ubangiji ya aikata.Za su sami mafaka a gare shi,Dukan mutanen kirki za su yabe shi.

Karanta cikakken babi Zab 64

gani Zab 64:10 a cikin mahallin