Zab 65:10 HAU

10 Ka kwarara ruwa mai yawa a gonakin da aka nome,Ka jiƙe su da ruwa,Ka tausasa ƙasar da yayyafi,Ka sa ƙananan tsire-tsire su yi girma.

Karanta cikakken babi Zab 65

gani Zab 65:10 a cikin mahallin