Zab 65:9 HAU

9 Kakan nuna kana kulawa da ƙasar,Ta wurin aiko mata da ruwa.Ka arzuta ta, ta zama dausayi.Rafuffukan da ka bayar ba su taɓa ƙafewa ba,Sun sa ƙasar ta ba da amfanin gonaki,Abubuwan da ka aikata ke nan.

Karanta cikakken babi Zab 65

gani Zab 65:9 a cikin mahallin